

Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta Liverpool, Mohamed Salah ya zura kwallo ta 100 a gasar premier din kasar Ingila cikin wasanni 162 da...
Ƙwararren ɗan jarida anan Kano Dakta Maude Rabi’u Gwadabe ya ce, ko kusa ko alama bai ga wani cin zarafin aikin jarida da a kai a...
Kungiyar kwallon kafa ta Niger Tornadoes da Gombe United sun samu nasarar dawowa gasar Firimiya ta Najeriya wato NPFL. Kungiyoyin 2 sun samu nasarar ne bayan...
Sakataren ƙungiyar Izala na ƙasa Malam Kabiru Haruna Gombe ya ce, ya yafewa tsohon Kwamishinan ayyuka na Kano injiniya Mu’azu Magaji Ɗan sarauniya. Wannan dai na...
Shugaban majalisar Malamai na jihar Kano, Malam Ibrahim Khalil, ya ce babban abinda Allah subhanawu-wata’alakeso shine taimakon al’ummar da basu dashi. Malam Ibrahim Khalil ya bayyana...
Najeriya ta yi rashin Nasara a hannun kasar Namibia da yawan gudu 59, a wasan da aka fafata a babban Birnin Bostwana na Gabrone. Namibia ta...