Jami’ar Bayero ta naɗa malamin nan Dr. Sani Rijiyar Lemo a matsayin sabon shugaban cibiyar wayar da kai da shirya muhawarorin addini na jami’ar. Hakan ya...
Gwamnan jihar Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce dole sai jami’an sojin ruwan Najeriya sun kara fito da sababbun dabarun tsaro wajen magance matsalar a...
Rundunar sojin ruwan Najeriya ta ce za ta Kara himma wajen ciyar da tattalin arzkin Najeriya gaba. Shugaban rundunar Auwal Zubairu Gambo, ne ya bayyana hakan...
Babbar kotun shariar musulinci dake ƙofar kudu karkashin mai sharia Ibrahim Sarki Yola ta bada umarnin a kai malam Abduljabbar zuwa asibitin Dawanau domin a duba...
Lauyan da ke wakiltar gwamnatin Kano a shari’ar da ake yi da Abduljabbar Kabar ya nemi da a yiwa Malamin gwajin kwakwalwa. Freedom Radio ta ruwaito...