Mai bada umarni kuma mashiryin fina-finai a masana’antar Kannywood Falalu Dorayi ya ce su ba malamai ba ne sai dai su na fadakarwa. Falalu Dorayi ya...
Masana tattalin arzikin sun fara bayyana ra’ayinsu kan batun samar da fasahar 5G. Shugaban sashen kimiyyar tattalin arzikin kasa na Jami’ar Yusif Maitama Sule a nan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya dawo Birinin tarayya Abuja litinin ɗin nan. Shugaban ya dawo gida bayan shafe kimanin mako guda a babban taron zauren majisar...
Hukumomin majalisun kasar nan sun baza jami’an tsaro a sassan majalisun biyo bayan kudirin ma’aikatan majalisun na gudanar da zanga-zanga. Zanga-zangar wadda ma’aikatan majalisun za su...