A ranar Litinin din nan ne ake shirin fara babban taron ƙungiyar samar da zaman lafiya ta matan shugabannin ƙasashen Afrika wato African First Lady Peace...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta sallami mai horar da kungiyar Ole Gunnar Solskjaer, bayan wani zaman gaggawa data gudanar a jiya sakamakon rashin nasara...
Tsohon dan wasan kasar Spain Xavi Hernandez ya jagoranci Barcelona yin nasara a wasan farko a matsayin mai horarwa a wasan da sukai nasara da ci...
Al’ummar yankin Guringawa a ƙaramar hukumar kumbotso anan Kano sun wayi gari da ganin gawar wata mata a cikin kango. Tun da fari dai wasu yara...
Ɗan Jaridar nan Ja’afar Ja’afar ya ce, zai bada kuɗin da Gwamna Ganduje ya ba shi ga shirin Inda Ranka na Freedom Radio domin tallafawa marasa...