Wasu ƴan ta’adda sun hallaka Kwamishinan Kimiyya da Fasaha na jihar Katsina. Al’amarin ya faru ne a daren Larabar nan, inda maharan suka kutsa gidansa da...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Kano ta ce, haƙƙin kowa ne ya yaƙi matsalar cin hanci da rashawa a duk inda yake. Shugaban...
Gwamnatin jihar Katsina ta dawo da layukan sadarwa a ƙananan hukumomin da aka katse a kwanakin baya. Mai bai wa gwamnan jihar shawara ta musamman kan...
Kotu ta umarci jami’an gidan gyaran hali da su bar Malam Abduljabbar Nasiru Kabara ya sanya hannu domin fitar da kuɗi daga asusunsa na banki da...
Hukumomi a ƙasar Saudiyya sun dakatar da Najeriya shiga ƙasar sakamakon ɓullar sabuwar nau’in cutar Corona samfurin Omicron. Shugaban hukumar kula da sufurin jiragen sama ta...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Barcelona Xavi Hernendez ya ce kungiyar nada kwarin gwiwa a kan wasan da zasu buga a daren yau a...