Kungiyar kwallon kafa ta Enyimba dake garin Aba a Najeriya ta samu nasara a wasan farko bayan da ta doke Al-Ittihad ta kasar Libya da ci...
Jam’iyyar PDP reshen jihar Kano ta yi tir da harin da ƴan daba suka kai ofishin Sanata Barau Jibrin. Hakan na cikin wani saƙon murya da...
Jam’iyyar APC tsagin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a Kano, ta musanta raɗe-raɗin cafke shugabanta Malam Abdullahi Abbas. Jami’in yaɗa labaranta Ahmad Aruwa shi ne ya bayyana...
Hukumar lura da kafafen sadarwa ta ƙasa NCC, za ta sabunta matakan kare manhajojin sadarwar al’umma. A wani mataki na kare bayanan al’umma da kuma faɗawa...
Sarkin Ban Kano Alhaji Mukhtar Adnan ya rasu. Rahotanni daga iyalan Marigayin sun bayyana cewa ya rasu da safiyar yau Juma’a bayan wata gajeriyar rashin lafiya....