Gwamnatin Jihar Jigawa ta amince da kafa dokar hukuncin kisa ga duk wanda aka kama da laifin yi wa ƙaramar yarinya fyaɗe, a wani mataki na...
Mai martaba sarkin kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya nadan sabon mai unguwar Yakasai Alhaji Tajuddeen Bashir Baba. Sarkin ya naɗa shi mai unguwar ne bayan...
Matuka babauran adaidaita sahu a jihar Kano za su tsunduma yajin aiki. Matakin na su ya biyo bayan ci gaba da gudanar da zanga-zangar lumana da...
Gwamnatin tarayya ta ce rashin tsaro ne babban ƙalubalen da ta fuskanta a shekarar 2021. Ministan yaɗa labarai da raya al’adu Alhaji Lai Muhammad ne ya...
Ƙungiyar dillalan man fetur ta ƙasa mai zaman kanta IPMAN reshen jihar Kano ta ce, ƙarancin man fetur da aka samu a kwanakin nan yana da...
Hukumar kwallon kafa ta Najeriya NFF ta nada Jose Peseiro a matsayin sabon mai horar da kungiyar kwallon kafa ta kasar Super Eagles. Hukumar ta NFF...
Kungiyar CISLAC mai sanya ido a kan ayyukan majalisun dokoki da yaki da cin hanci da rashawa a Najeriya ta zargi rundunar tsaro ta kasa DSS...