Dan uwan tsohon gwarzan dan wasan duniya Diego Maradona wato -Hugo ya rasu yana da shekaru 52. Kungiyar kwallon kafa ta Napoli ce dai ta sanar...
An bayyan gasar firimiyar kasar ingila a matsayin wacce ke kan gaba a jerin gasar manyan kasashe a duniya. Hakan na zuwa ne bayan da aka...
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles Austin Eguavoen ya ce ya yi farin ciki da ‘yan wasan da ya gayyata 28 da...