*Fitaccen malamin addinin Muslunci a Kano Sheikh Ahmad Bamba ya rasu Allah ya yi wa babban malamin addinin Musulunci a Kano Sheikh Ahmad Bamba “Ƙala Haddasana”...
Gamayyar ƙungiyoyin Arewacin ƙasar nan CNG sun buƙaci yan Arewa da suke kasuwanci a yankin kudu da su yanke hulɗar kasuwanci tsakanin su, kamar yadda ƙungiyar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ce yana sa ran barin ofishinsa a daidai lokacin da shekarun sa ke buƙatar hutu, daga yin aiki tsawon awanni a...