Tawagar kasar Portugal tayi nasar doke kasar Turkiyya da ci 3 da 1 a wasan share fagen shiga gasar cin kofin duniya na shekarar 2022 a...
Gwamnatin jihar kano ta ce sama da mutane dubu goma sha takwas aka gano masu ɗauke da cutar tarinfuka. Babban jami’i mai kula da bangaren yaƙi...
Ƙungiyar wanzar da zaman lafiya ta da tabbatar da dimokradiyya ta kasa wato Democratic Action Group ta ce rashin tsaro ya jefa ɗumbin mata cikin damuwa...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya buƙaci ƴan kasuwa da su ci gaba da riƙe martabar jihar ta fannin kasuwanci da ta shahara...