Likitoci a Kano sun yanke hannun wani matashi da aka yanka sanadiyyar zuwa yin nasiha da neman sulhu. Rahotanni sun ce matashin Salisu Hussain ya gamu...
Gwamnatin kasar Saudiyya ta tabbatar da ganin jinjirin watan Ramadan. Shafin Haramain Sharifai mai kula da masallatai biyu masu alfarma ne ya wallafa hakan a yau...