Freedom Radio Nigeria
A cikin shirin na wannan ranar, an yi duba ne kan batun illar tura yara mata aikatau da tallace-tallace a tituna. Baƙinmu sune Hajia Amina Inuwa...
Ɗan takarar mataimakin Gwamna a jam’iyyar APC Alhaji Murtala Sule Garo ya musanta rahoton cewa ya fice daga jam’iyyar APC. Murtala Garo ya shaida wa Freedom...
Mu Leka Mu Gano tare da Madina Shehu Hausawa.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.