Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya gayyaci Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje da tsohon Gwamna Malam Shekarau domin ganawa da su kan shirin Shekaran na ficewa...
Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta musanta labarin cewa za ta janye yajin aikin da take yi nan ba da jimawa ba. Shugaban ƙungiyar mai...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya sanya hannu a kan dokar yaƙi da halarta kuɗin haram. Shugaban ya sanya hannun ne a ranar Alhamis a fadar sa...