Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar PDP. Malam Shekarau wanda tsohon gwamnan ne ya bayyana ficewar ta sa,...
Kungiyar kwallon kafa ta Freedom Radio da Dala FM sun lallasa rukunin gidajen Radiyo na Arewa Radiyo da suka haɗar da Wazobia FM da kuma Cool...
Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta yanke hukuncn tarar Naira dubu 100 ga hukumomin tashar Motar Rijiyar Zaki a Kano. An yanke hukuncin ne...
Dan Takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Alh Atiku Abubakar ya shawarar mahukuntan kasarnan da su kafa gwamnatin hadin kan kasa kafin tunkarar matsalolin da suke...
Jam’iyyar APC ta ce, rikicin da ya kunno kai a jam’iyyar NNPP gaba ta kai su. Mai magana da yawun jam’iyyar APC Ahmad S. Aruwa ne...
Majalisar dokokin jihar Kano ta fara tantance sunayen sabbin kwamishinonin da ake son nadawa. Majalisar ta sake karɓar sunan tsohon kwamishinan lafiya Dakta Aminu Ibrahim Tsanyawa...
Gwamnatin tarayya ƙarƙashin ma’aikatar albarkatun Noma ta tarayya ta rufe wasu kamfanonin samar da taki gida 4 a Kano. An rufe kamfanonin ne sakamakon kama su...