Hukumomi a Kano sun cafke wani ɗan ƙasar China mai suna Mr Geng bisa zargin hallata wata mata Ummukulsum Buhari da aka fi sani da Ummita...
Wata sanarwa da shugaban kungiyar likitocin dake kula da masu cutar tabin hankali a kasar Taiwo Obindo ya fitar ta nuna cewa, yanzu haka sama da...
Kungiyar kwallon kafa ta Chalsea dake ƙasar England ta sallami mai horar da ‘yan wasan ta Thomas Tuchel. Hakan ya biyo bayan rashin nasara da kungiyar...
Kungiyar kwallon kafa ta Fatih Karagumruk dake kasar Turkiya, ta katsekwantiragen dan wasan gaba na Super Eagles Ahmad Musa. Kungiyar ta bayyana hakan ne a shafinta...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, aikin gadar sama a titin Kasuwar Kwari na cikin abin da ya janyo ambaliyar ruwa a kasuwar. Kwamishinan yaɗa labarai na...