Masu garkuwa da mutane sun hallaka wani ƙaramin yaro Hamza Ibrahim a ƙaramar hukumar Doguwa da ke nan Kano. Mahaifin yaron Ibrahim Doguwa ya shaida wa...
Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Isma’ila Na’abba Afakallah zai angwance da fitacciyar jarumar fina-finai Rukayya Umar Santa wadda aka fi sani da Dawayya. Za a...
Babban bankin ƙasa CBN ya ce matakin sauya wasu kuɗaɗen kasar nan za ayi shi ne da nufin kare muradan ƴan kasa. Gwamnan babban bankin Godwin...
Fitacciyar ƴar Kwankwasiyyar nan Nadiya Ibrahim Fagge ta magantu kan rashin bata takardar neman goyon baya daga Abba Gida-gida. A baya-bayan nan ne dai Ɗan takarar...
Cece-kuce ya ɓarke a kafafen sada zumunta kan takardar neman goyon baya da ɗan takarar Gwamnan Kano a jam’iyyar NNPP ya aike wa matashiyar nan Ƴar...