Amurka ta cire Najeriya daga cikin jerin ƙasashe masu hana damar yin addini. Sakataren harkokin wajen Amurka Antony Blinken ne ya bayyana hakan a wata sanarwa...
Fadar shugaban ƙasa ta ayyana rashin marigayi Alhaji Sani Ɗangote a matsayin rashin da Najeriya ta yi ba wai iya Kano ba. A cewar fadar marigayin...
Gwamna jihar Katsina Aminu Bello Masari ya gabatar da kasafin kuɗin baɗi Naira biliyan 340 ga majalisar dokokin jihar domin amincewa. Da yake gabatar da kasafin...
Masarautar Ƙaraye ta janye dakatarwar da ta yiwa Dagacin Madobawa a ƙaramar hukumar Ƙaraye Alhaji Shehu Musa. An janye dakatarwar ne bayan da kwamitin da aka...
Ƙungiyar masu sana’ar sayar da dabino ta ƙasa ta ce, har yanzu ba su farfaɗo daga illar da annobar corona ta yi sana’ar su ba. Shugaban...
Ɗaruruwan al’ummar musulmi daga sassan Najeriya ne suka halarci jana’izar marigayi Alhaji Sani Dangote da safiyar ranar Laraba. An jana’izar ne Alhaji Sani Dangote, ƙani ga...
Tsohon ɗan majalisar tarayya mai wakiltar Garki da Ɓaɓura Nasir garba Ɗantiye ya ce, ƴan Najeriya sun yi hannun riga da tsarin dimukraɗiyya shiyasa har yanzu...
Rundunar sojin ruwan ƙasar nan ta musanta rahoton ɓatan wani jami’inta ma suna Abdulgaffar Abiola. Rundunar ta ce, Abdulgaffar ɗin yana tsare a wajenta inda take...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo Najeriya bayan halartar taron zaman lafiya a ƙasar Scotland. Taron wanda shugabannin duniya suka halarta an gudanar da shi a...