Babbar kotu tarayya da ke birnin Ikko, ta sanya ranar 9 ga watannan da muke ciki a matsayin ranar da za ta yanke wa Idris Olanrewaju...
Mahukuntan kasuwar kantin kwari sun jan hankalin yan kasuwar da su yi taka tsan-tsaan da masu shigowa kasuwar don yin sayayya sakamakon adadin barayin da ake...
Yan kasuwa a kasuwar kayan masarufi a jihar Kano sun baiwa al’umma tabbacin samun saukin farashn kayan masarufi da zarar tsohon kayan da suke da shi...
Gwamnatin jihar Kano, ta maka tsohon gwamnan jihar Dakta Abdullahi Umar Ganduje da matarsa Hafsat Umar da kuma dansa Umar Abdullahi Umar da karin wasu mutane...
Wasu mutane uku sun rasa rayukansu a garin Takum da ke jihar Taraba sakamakon wata guguwa da ta faru sau biyu cikin kwanaki biyu. BBC ta...
Hawahawar farashin Dalar Amurka a fadin Nijeriya a baya ya haifar da tashin farashin kayayyakin amfanin yau da kullum wanda ya sabbaba tsadar da yan kasuwa...
Hukumar kula da wutar lantarki ta Nijeriya ta amince da ƙara kuɗin wuta ga abokanan hulɗarsu da ke rukunin Band A da suke samun wuta tsawon...
Jami’an ‘yan sanda a birnin tarayya Abuja, sun cafke wasu da ake zargin cewa masu garkuwa da mutane ne a maɓoyarsu da ke cikin dazuka da...
Gwamnatin jihar Zamfara, ta musanta ciyo bashin kuɗi sama da naira biliyan 14, inda ta ce kuɗin wani ɓangare ne na kuɗaɗen da gwamnatin da ta...
An rantsar da zababben shugaban kasar Senegal, Bassirou Diomaye Faye, a matsayin shugaban kasar na biyar, yayin wani katafaren biki a babban birnin kasar Dakar. Shugabannin...