Jam’iyyar APC mai mulki ta mazaɓar Ganduje da ke ƙaramar hukumar Dawakin Tofa, a jihar Kano, ta dakatar da shugabanta...
A zamanta na yau Talata, majalisar dokokin jihar Kano karkashin jagorancin shugabanta Alhaji Jibril Isma’il Falgore, ta tantance tare da amincewada nadin sabbin kwamishinoni guda 4...
Majalisar dokokin jihar Kano ta sanya ranar 2 ga watan gobe na Afrilu domin tantance wadanda gwamnan ya tura sunayensu domin naɗa su a matsayin Kwamishinoni...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya aike wa majalisar dokokin jihar Kano sunayen mutanen da za su jagoranci shirya zaɓen ƙananan hukumomi da ke...
Majalisar dokokin jihar Kano, ta buƙaci gwamnatin Injiniya Abba Kabir Yusuf, da ta gina titi a hanyar da ta tashi daga Unguwar Maidile Kwanar gidan Kaji...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya nemi gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf, na jam’iyyar NNPP ya koma jam’iyyarsu ta APC. Ganduje...
Fitaccen malamin addinin musuluncin nan a Kano Sheikh Tijjani Bala Kalarawi ya ce, yin sulhu tsakanin shugabannin manyan jam’iyyun siyasar ƙasar nan alkhairi ne ga alummar...
Kwamishinan ma’aikatar muhalli da sauyin yanayi a jihar Kano Nasiru Sule Garo ya bayyana hukuncin kotun ƙoli a matsayin tabbatuwar shugabanci na gari a Najeriya. Haka...
Kotun ƙolin ƙasar nan ta tabbatar da Injiniya Abba Kabir Yusuf a matsayin gwamnan jihar Kano. A zaman Kotun na ranar Juma’a ta nazarin shari’o’in da...
Yayin da ya rage Kwanaki 4 a shiga Zaben gwamnan jihar Kogi, hadakar jami’an tsaro sun halaka ‘yan bangar siyasa uku da ke tada zaune tsaye...