Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Kano

AKTH ya gudanar da aikin yanar ido ga mutum 250

Published

on

Asibitin koyarwa na malam Aminu Kano ya gudanar da aikin yanar ido ga marasa karfi 250  a karamar hukumar Dawakin Kudu dake nan jihar Kano.

Da yake zantawa da manema labarai shugaba da ke lura da shirin na taimakawa marasa karfi Dr Sadiq Hassan wanda shi ne shugaban sashen kula da idanu ya ce, burinsu shi ne gudanar da aikin yana ga kimanin mutane da ke faaa da lalurar su 500.

Dr Hassan ya kara da cewa asibitin zai bada gilashin idanu ga kimanin masu lalurar gani fiye da 3000 baya ga wadanda za’a baiwa magani su 3000.

Haka kuma ya kara da cewa an turo musu masu fama da matsalar yanar ido domin basu kula ta mussamam bayan da aka kasa basu kulawar da ta dace daga karamar hukumar Dawakin Kudu.

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!