Connect with us

ilimi

An fara shawo kan taɓarɓarewar ilimi a jihar Sokoto

Published

on

Gwamnan jihar Sokoto Aminu Waziri Tambuwal ya ce samada yara 572,331 ne basa zuwa makaranta maimakon 1,200,000 wanda hakan babbar nasara ce.

A cewar gwamnan nasara da suke samu ta biyo bayan miƙawa Mai Alfama Sarkin musulmai jagorancin kwamitin kula da Ilimi da suka kafa.

“wannan ya nuna cewa ayyukan da gwamnati ke yi, da kuma wannan kwamiti na tuntuɓa na mai Alfarma sarkin musulmai, in Allah ya yarda hakarmu na cimma ruwa”

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv

Now Streaming

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!