Hukumar kula da yanayi ta kasa ta yi hasashen cewa za’a samu rana mai zafi tsawon kwanaki 3 daga Litinin din nan zuwa Laraba a fadin...
Kungiyar ma’aikatan majalisun tarayya ta yi barazanar dakatar da ayyukan ta a majalisar daga Litinin din nan, kan hakkokin mambobinta da ba’a biya su ba tun...
Kwamitin gudanar da ayyukan jam’iyyar PDP ta kasa ya kara wa’adin mayar da takardun takarar shugabancin jam’iyyar a matakin jihohi, zuwa ranar 1 ga watan Oktoba...
Karin wasu dalibai 10 da aka sace na makaranatr Bethel Baptist, ta karamar hukumar Chikun a jihar Kaduna, sun shaki iskar ‘yanci. Shugaban kungiyar Kiristoci ta...
ƴan kasuwa a nan Kano sun koka kan tashin gwauron zabin da Dalar Amurka ke yi. Yayin wani taron manema labarai da wasu ƴan kasuwar Kantin...
Hukumar kiyaye aukuwar haddura ta Kasa FRSC ta gargadi jama’a da su yi watsi da rade-radin da ke ta yawo a kafafen sada zumunta na internet...
Jam’iyya mai mulkin kasa APC ta sake dage babban taronta na jihohi a fadin kasar nan zuwa 16 ga watan Oktoba, mai kamawa. Wannan na kunshe...
Hukumar Haute Autorité pour la Consolidation de la Paix mai wanzar da zaman lafiya ta Nijar, ta gudanar wani taro da wakilan ƙabilun jihohin Agadas da...
Rundunar ƴan sandan jihar Katsina ta cafke wani mutum mai larurar ƙafa, bisa zargin sa da hannu dumu-dumu wajen sace-sace da kuma yin garkuwa da mutane....
Gwamnatin jihar Kano ta haramta shiryayawa ko haska finan-finan kwacen waya da masu nuna ta’ammali da kwayoyi. Shugaban hukumar tace fina-finai ta Kano Isma’ila Na-Abba Afakhallahu,...