Malami a kwalejen ilimi da share fagen shiga jami’a ta Kano CAS Dokta Kabiru Sufi, ya ce matasa na da damar samarwa kansu ayyuka da sana’o’i,...
Dalibai 2,700 ne suka zana jarabawar farko ta neman samun damar tafiya karatun zama likita kasashen Ketare , wadda gwamnatin jihar Jigawa ta shirya don zabar...
Akwai yiwuwar cewa tsohon dan wasan Liverpool da Chelsea dan kasar Ingila Daniel Sturridge ,zai koma wasan Kwallon a gasar kasar Amurka ta ‘Major league...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci iyayen yara da su baiwa jami’an lafiya hadin kai yayin da ake aikin rigakafin zazzabin cizon sauro, wanda ake gudanarwa a...
Hukumar Kwallon kafa ta nahiyar Afirka CAF, ta saka ranakun da za ayi wasannin neman cancantar shiga gasar kofin duniya na mata ‘yan kasa da...
Shirin bunkasa noma da kiwo na jihar Kano, Kano state Agro Pastoral Development Project ,KSDAP, zai hada kai da cibiyar bunkasa samar da dabbobi da...
Kungiyar Kwallon kafa ta Zamalek Fc, dake Dakata tayi bikin cika shekara 20 da Kafuwar Kungiyar. Bikin wanda aka gudanar tare da fafata wasa a yammacin...
Gwamnatin jihar Kano , ta amince da bada hayar kadada 1,000 ga manoma ‘yan kasuwa don Noman abincin dabbobi wadatacce karkashin shirin bunkasa Noma da kiwo...
Mai horar da kungiyar yan wasan Kurket ta kasar Ingila Ed Smith, ya ce har yanzu kofa a bude take wajen kiran dan wasa Jonny...
Shirin bunkasa Noma da kiwo na jihar Kano (Kano state Agro Pastoral development project ), da Bankin Musulunci ke daukar nauyi ya ware kudi naira...