Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kai wasan karshe a kofin zakarun turai bayan doke Manchester City da ci 3 da 1 Filin wasa na...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta lashe gasar La Liga ta kasar Andalus a karo na 35 bayan da ta doke kungiyar kwallon kafa ta...
Kwana guda bayan lashe gasar Ligue 1 da tayi, kungiyar kwallon kafa ta PSG na shirin raba gari da mai horar da ita Mauricio Pochettino dan...
Erik ten Hag zai jagoranci kungiyar kwallon kafa ta Manchester United a kakar wasanni mai zuwa. Tawagar ce dai ta sanar da nadin sabon mai horarwar...
Kamfanin shirya gasar firimiya na kasa LMC ya sake dauke Kano Pillarsa da ci gaba da buga wasa a filin Sani Abacha da ke kofar Mata...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea tayi nasar doke Crystal Palace da ci 2-0 a wasan kusa da karshe na gasar kofin kalu bale na kasar Ingila...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta musanta cewar magoya bayan ta ne suka farmaki motar ‘yan wasan Katsina United, a fafatawar da suka gudanar a...
Kamfanin shirya gasar firimiya na kasa LMC ya amince kungiyar kwallon ta Kano Pillars ta dawo ci gaba da fafata wasa a filin wasa na Sani...
Zakarun gasar cin kofin turai Champions League har sau 13 a baya Real Madrid, tayi tashin nasara a hannun Chelsea da ci 3-2. An dai gudanar...
Dan wasan kungiyar kwallon kafa ta Mainz 05 Moussa Niakhate ya godewa alkalin wasa Matthias Jollenbeck bisa tsaida wasa da yayi domin bashi damar yin buda...