Kungiyar kwallon kafa ta Liverpool tayi nasarar doke Arsenal da ci 2-0 a gasar Firimiya ta kasar Ingila. Filin wasa na Emirates dai shi ne ya...
Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea da ke kasar Ingila, tayi nasarar kaiwa zagaye na dab dana kusa da karshe a gasar cin kofin zakarun turai Champions...
Biyo bayan nasarar da Manchester United tayi a kan Tottenham da ci 3-2 a ranar Asabar 12 ga Maris din 2022. Kungiyar ta kafa sabon tarihi...
Dan wasan gaba na Manchester United da kasar Portugal Cristiano Ronaldo, ya zura kwallaye uku a wasan da tawagarsa tayi nasara da ci 3-2 a hannun...
Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid tayi nasarar doke PSG da ci 3-1 a wasan da suka fafata gasar cin kofin zakarun turai Champions League. Wasan...
Hukumar kashe gobara ta jihar kano, ta tabbatar da mutuwar wasu Matasa biyar da suke tsaka da diban kasa domin bayar da gudunmawa ga abokinsu da...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta casa Manchester United a gasar Firimiya ta kasar Ingila da ci 4-1. Filin wasa na Etihad ne ya karbi...
Zakarun gasar Firimiya ta kasa har sau hudu a baya, Kano Pillars tayi nasarar doke Nassarawa United da ci biyu da nema a wasan gasar NFPL....
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars tayi rashin nasara har gida a hannun Rivers United da ci daya mai ban haushi. Filin wasa na Ahmadu Bello...
Sakataren yada labaran jami’iyyar PDP a nan Kano Bashir Sanata ya musanta labaran da ke cewa tsohon gwamnan Kano Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na shirin ficewa...