Tawagar Super Eagles ta koma mataki na uku a nahiyar afrika, kuma mataki na 32 a jerin kasashe da hukumar kwallon kafa ta duniya FIFA ke...
Al’ummar kasar Senegal na ci gaba da nuna farin cikinsu, bayan da tawagar kasar ta lashe gasar kofin kasashen afrika ta (AFCON) Dubun dubatar al’ummar kasar...
Dan wasan gaba na kungiyar kwallon kafa ta AL Hilal Odian Ighalo ya yi nasarar zura kwallo a wasan da sukai nasara da ci 6-1 a...