Saurari shirin Kowane Gauta na ranar Laraba 04-01-2023, tare da Ibrahim Ishak Rano, domin yadda siyasar Kano ta kaya.
A cikin shirin Inda Ranka na ranar Laraba 04-01-2023, zaku ji cewa, an rasa sama da miliyan 100 a jami’ar Kimiyya ta Aliko Dangote. Wata mata...
Matashin Ɗan Jarida kuma tsohon saurayin Jaruma Rahma Sadau lokacin ƙuruciya Shu’aibu Abdullahi ya bayyana cewar har yanzu yana kewar Soyayyar da suka yi a makarantar...
Wata budurwa Hauwa’u mai tallan Awara ta samu kaɓakin arziƙin kayan aure, da kayan sana’a har ma da gyaran gidansu. Hakan ya biyo bayan wallafa hotonta...