Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa a jihar kano ta ce ba wai tana shiga ayyukan wasu hukumomi bane da niyyar cin zarafin jama’a. Sai dai...
Gwamnatin Tarayya ta umarci dukkanin hukumomin da su tabbatar sun karfafa dokar yaki da annobar Covid-19 mai saurin yadua, yayin da ake fargabar barkewarta a karo...
Gwamnatin Tarayya, ta ce cikin watanni biyu a kalla yan kasar dari hudu da biyar ne suka rasa rayukansu sakamakon cutar corona. Shugaban Kwamtin kar-ta-kwana na...
Babban sufeton ‘yan sandan Najeriya Mohammed Adamu ya gana da manyan jami’an ‘yan sanda a shelkwatar runduanar da ke Abuja jiya Litinin. Rahotanni na ganin cewa,...
Wasu ƴan bindiga sun kai farmaki garin Minjibir da ke Kano inda suka ƙone motar ƴan sanda tare da sace wani attajiri. Wani mazaunin garin ya...
Kungiyar malaman jami’o’I a Najeriya ASUU, ta janye yajin aikin da ta dauki tsawon watanni tara tana yi. Shugaban kungiyar a kasar, Farfesa Biodun Ogunyemi, ne...
Rahotanni daga jihar Katsina na cewa ‘yan fashi sun yiwa manoma bakwai yankan rago tare da yin gaba da wasu mutum 30 a karamar Hukumar Sabuwar...
Rundunar sojin Najeriya ta nanata cewa manoma 43 aka kashe, ba 110 da Majalisar Dinkin Duniya ta ce an kashe ba. Mai Magana da yawun rundunar,...
Kotun Majistre da ke No-man’s-land a jihar Kanon Najeriya, ta saki fitacce mawakin nan Naziru Sarkin Waka, bayan ya shafe kwanaki biyu a tsare. Lauyan mawakin,...
An sace kofin Afrika da kasar Masar ta dauka sau uku a jere a Shalkwatar hukumar da ke Alkahira babban birnin kasar ta Masar. Hukumar kwallon...