Wata babbar kotun shari’ar musulunci da ke zamanta a kofar kudu anan birnin Kano, ta umarci kwamishinan ƴan sandan jihar Kano da ya kamo mata babbar...
Ƙungiyar masu makarantun sa kai ta jihar Kano, ta zargi gwamnatin jihar Kano da ruguza harkar ilimi wajen aiwatar da shirin ba da ilimi kyauta, kuma...
Gwamnan jihar Bauchi Sanata Bala Abdulƙadir Muhammed, ya ce, nan ba da jimawa ba, zai sanar da matakin da ya ɗauka kan ko zai tsaya takarar...
Shugaban bankin raya ƙasashen afurka, Dr. Akinwumi Adesina, ya ce, tattalin arzikin nahiyar afurka, ya yi asarar dala biliyan casa’in (190), sakamakon ɓullar cutar korona. Mista...
Hukumar tsaro ta civil defence ta tura da jami’anta mata don gadin makarantu a faɗin ƙasar nan baki ɗaya. Shugaban hukumar, Ahmed Audi, shine ya...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa tsohon babban hafsan sojan ƙasa na ƙasar nan, laftanal janar Tukur Yusuf Buratai a matsayin jakadan Najeriya a ƙasar jamhuriyar...
Jami’an tsaro sun garzaya da tsohon ɗan majalisar wakilai mai wakiltar ƙananan hukumomin Ɓagwai da Shanono Faruk Lawan, zuwa gidan yarin Kuje da ke birnin tarayya...
Shugaban hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi ta ƙasa NDLEA Burgediya janar Muhammad Buba Marwa mai ritaya, ya yi kira ga iyaye a ƙasar...
Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta kasa (EFCC), Abdurrasheed Bawa, ya bayyana yadda ya ce, hukumar ta gano yadda wata minista ta sayi...
Kwanaki uku bayan jawabin da shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya yi da ke cewa, gwamnatin sa, ta fitar da al’ummar ƙasar nan sama da miliyan goma...