Shugaban hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa ta ƙasa (EFCC) Abdurrashid Bawa, ya ce, wasu ƴan Najeriya na yawan turo masa da sakonnin barazanar kisa,...
Ministan ƙwadago da samar da aikin yi, Dr Chris Ngige, ya ce, da Najeriya ta rungumi ƙundin tsarin mulkin da gwamnatin mulkin soji ta janar Sani...
Babban bankin ƙasa (CBN) ya amince Najeriya ta fara buga kuɗi ga ƙasar Gambia. Kudin Gambia dai ana kiranshi da suna ‘Dalasi’. Gwamnan bankin...
Gwamnatin tarayya ta ce kamfanin Twitter ya rubuto wa Najeriya wasika yana buƙatar da a zauna a teburi don sasanta saɓani da ke tsakanin kasar nan...
Harin da wasu jiragen yaƙin rundunar sojin saman ƙasar nan suka kai a wani matsugunin fulani makiyaya a yankin ƙananan hukumomin Keana da Doma a jihar...
Wani rahoto daga ofishin kula da basuka na ƙasa DMO ya ce cikin shekaru 6 da suka gabata, gwamnatin shugaba Buhari ta ciyo bashin dala biliyan...
Shugaban kwamitin kula da rundunar sojin ƙasar nan na majalisar dattijai, Sanata Ali Ndume, ya ce, sojojin Najeriya ba su da ta cewa, idan har suka...
Rundunar sojin sama na ƙasar nan ta musanta wani rahoto da wasu kafafen ƴaɗa labarai suka yaɗa cewa, ta kai hari kan wasu jama’a da su...
Hukumar bunƙasa fasahar inganta tsirrai da dabbobi ta ƙasa wato National Biotechnology Development Agency, za ta ƙaddamar da wani sabon nau’in wake da ke bijirewa ƙwari...
Wata mata ƴar ƙasar Afirka ta kudu ta kafa tarihin zama mace ta farko a tarihi da ta haifi ƴaƴa goma rigis. Matar mai suna...