Babbar kotun tarayya da ke zamanta a Gyadi-gyadi ta bada belin Alhassan Ado Doguwa. Kotun ta bada belin Doguwa ne karkashin jagorancin mai shari’a Muhammad Yunusa...
Ɗan Takarar Gwamnan Jihar Kano a Jami’yyar NNPP Injiniya Abba Kabir Yusuf ya barranta kansa da wata yarjejeniya da ake yadawa kan cewa zai saki Malamin...
Kotun ƙolin ƙasar nan ta yanke hukuncin cewa za a ci gaba da amfani da tsofaffin kuɗin har zuwa 31 ga watan Disamban 2023. Yayin yanke...
Wata gobara da ba a kai ga gano musababbin tashin ta ba ta lakume shaguna da dama a kasuwar Kurmi Yan Leda da ke nan Kano....
Masu ruwa da tsaki a Jam’iyyar ADC a Kano sun barranta kansu da rade radin da wasu ke yi kan cewa Dan takarar gwamna a Jam’iyyar...
Ana ci gaba da alhini a garin Tudunwada da ke Jihar Kano, bayan wani rikicin siyasa da ya biyo bayan zaɓen shugaban ƙasa da na ƴan...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta tabbatar da cewar Alhassan Ado Doguwa ya kwana a sashin binciken laifukan kisan kai na rundunar da ke Bompai. ...
Babban bankin ƙasa CBN ya tsawaita wa’adin daina amfani da tsofaffin takardun kuɗi. Gwamnan CBN Godwin Emiefele ne ya bayyana hakan a zantawarsa da manema labarai...
Hukumar kula da aikin Hajji ta Najeriya NAHCON ta ce, tsarin aikin hajjin bana zai banbanta da sauran shekarun baya, ta hanyar samar da sabbin tsare-tsaren...
Tawagar direbobin tirela sun rufe hanyar Kaduna zuwa Kano sakamakon zargin kashe musu dan uwansu da wani jami’in soja ya yi a wajan wani shinge. Sai...