Ƙungiyar malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU ta ce, idan ana son zaman lafiya a biya ta haƙƙi mambobinta na wata 8. Kalaman ASUU na zuwa ne...
Da safiyar ranar Juma’a ne gwamnan Kano Daka Abdullahi Umar Ganduje ya gabatar da sama da Naira Biliyan 245 a matsayin daftarin kasafin 2023 ga majalisar...
Majalisar dokokin Kano ta yi cikar Kwari yayin da ake jiran gwamna Ganduje ya iso domin gabatar da ƙunshin Kasafin baɗi. A ranar Laraba da ta...
Sanatan Kano ta tsakiya Malam Ibrahim Shekarau ya fice daga jam’iyyar NNPP zuwa Jam’iyyar PDP. Malam Shekarau wanda tsohon gwamnan ne ya bayyana ficewar ta sa,...
Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta yanke hukuncn tarar Naira dubu 100 ga hukumomin tashar Motar Rijiyar Zaki a Kano. An yanke hukuncin ne...
Jam’iyyar APC ta ce, rikicin da ya kunno kai a jam’iyyar NNPP gaba ta kai su. Mai magana da yawun jam’iyyar APC Ahmad S. Aruwa ne...
Majalisar dokokin jihar Kano ta fara tantance sunayen sabbin kwamishinonin da ake son nadawa. Majalisar ta sake karɓar sunan tsohon kwamishinan lafiya Dakta Aminu Ibrahim Tsanyawa...
Gwamnatin tarayya ƙarƙashin ma’aikatar albarkatun Noma ta tarayya ta rufe wasu kamfanonin samar da taki gida 4 a Kano. An rufe kamfanonin ne sakamakon kama su...
Gwamnatin jihar Kano ta ayyana Hassana Bala a matsayin gwarzuwar shekara a cikin ma’aikatan da suke sharar titi. Karramawar na zuwa ne ta hannun ma’aikatar Muhalli...
Babbar kotun jihar Kano Mai lamba biyar ta yanke hukuncin kisa ga malamin nan Abdulmalik Tanko sakamakon kama shi da laifin kashe dalibarsa Hanifa Abubakar. Kotun...