Majalisar dokokin jihar Kano ta amince da ƙudirin dokar tilasta gwaji kafin aure, don takaita yaɗuwar cututtuka. Majalisar ta ce, ta yi la’akari da yadda cututtukan...
Bayan da hukumar zaben jamhuriyar Nijar CENI ta ayyana Malam Bazoum Muhammed a matsayin wanda ya lashe zaben jamhuriyar Nijar da kuri’u sama da miliyan biyu...
Jami’an tsaron suntirin Bijilante na jihar Kano, sun cafke wasu mutane biyu da ake zargi da yin garkuwa da mutane a karamar hukumar Sumaila. Shugagaban ‘yan...
Gwamnatin tarayya ta ce ya zuwa yanzu cutar Corona ta kama jimillar mutane 152,616 cikin su kuma guda 129,300 suka warke sai kuma guda 1,862 suka...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta yi kira ga al’ummar jihar musamman matasa da su guji tayar da zaune tsaye. Babban Kwamandan hukumar Malam Haruna Ibn...
Gwamnatin jihar Kano ta yi ƙarin haske kan shirin ta na kawo motocin sufuri da za su maye gurbin matuƙa baburan adaidaita sahu. A zantawar sa...
Sakamakon baya-bayan nan da aka fitar a zaɓen shugaban jamhuriyar Nijar zagaye na biyu ya nuna cewa Bazoum Muhammad dan takarar jam’iyyar PNDS tarayya ne akan...
Dambarwar tsakanin hukumar KAROTA da kuma masu baburan adaidaita sahu ba sabon abu bane, hassalima dama an saba karan batta a tsakaninsu. Wane haraji KAROTA ta...
Hukumar lura da zirga-zirgar ababen hawa ta Kano KAROTA ta ce, ya zama tilas ga duk masu baburan adaidaita sahu su riƙa biyan harajin Naira ɗari-ɗari...
Ƙungiyar muryar matuƙa baburan adaidaita sahu ta Kano ta ce, babu gudu ba ja da baya kan shirin ta na tsunduma yajin aiki a yau Litinin....