Kungiyar likitoci masu neman kwarewa ta kasa NARD ta zargi kungiyar likitoci ta NMA da sanya son zuciya a cikin lamuranta, tare da ƙin fadawa gwamnatin...
Al’ummar karkara su samar da Burtalai tsakanin makiyaya da manoma – Sarkin Kano Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya bukaci Al’ummar karkara da...
Ministan tsaro Manjo janar Bashir Salihi Magashi mai ritaya na wata ganawar sirri da shugaban kwamitin tsaro na majalisar wakilai. Ganawar ta su ta mayar da...
Sakataren gwamnatin tarayya Boss Mustapha da ministan lafiya Dakta Osagie Ehanire sun bukaci likitoci masu neman ƙwarewa da su kwantar da hankalin su domin kuwa ana...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa NARD ta buƙaci shugaba Muhammadu Buhari da ya halarci ganawar da za su yi da ƙungiyar likitoci ta ƙasa...
Gwamnatin jihar Kano za ta fara aikin gyaran titin Ɓul-ɓula da Gayawa a ƙaramar hukumar Nasarawa. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne ya bayyana hakan,...
Hukumar daƙile cutuka masu yaɗuwa ta ƙasa NCDC ta ce mutane 65,145 ne suka kamu da cutar kwalara a jihohin 23 cikin kwanaki biyar. Hukumar ta...
Gwamnatin tarayya za ta yi wata ganawa da gamayyar kungiyoyin lafiya na kasar nan JUHESU. Ganawar za ta mayar da hankali wajen tattauna batun tsunduma yajin...
Gwamnatin tarayya za ta yi wata ganawa da gamayyar kungiyoyin lafiya na kasar nan JUHESU. Ganawar za ta mayar da hankali wajen tattauna batun tsunduma yajin...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya naɗa sabon shugaban hukumar daƙele yaɗuwar cututtuka ta ƙasa NCDC. Shugaba Buhari ya amince da naɗin Dakta Ifedayo Morayo Adetifa a...