Gwamnatin jihar Kano ta ce za a yiwa yara sama da miliyan biyu rigakafin kyanda a faɗin jihar. Kwamishinan Lafiya Dakta Kabiru Ibrahim Tsanyawa ne ya...
Hukumar kula da asibitoci masu zaman kansu ta jihar Kano PHIMA ta rufe wani asibiti mai zaman kansa mai suna Al-ziyadah clinic da ke unguwar Naibawa...
Gamanyyar kungiyoyin SSANU da NASU reshen jami’ar Bayero da ke nan Kano sun gudanar da zanga-zangar lumana kan yadda ake fifita kungiyar Malaman jami’o’i ta kasa...
Masanin kimiyyar siyasar nan na jami’ar Bayero dake nan kano farfesa kamilu sani Fagge Yace yan siyasa na amfani da inconclusive ne domin cimma wata bukata...
Ƙasashen Saudiyya da Hadaddiyar Daular Larabawa sun bi sahun kawayensu na ƙasashen yamma wajen kira ga sojin ƙasar Sudan da suka karbe iko da su gaggauta...
Haɗakar ƙungiyoyin manyan ma’aikatan jami’o’ i SSANU da na ma’aikatan jami’o’i da ba malamai ba ta ƙasa NASU sun yi barazanar tsunduma yajin aikin makwanni biyu....
Gwamna Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya zauna a zauren majalisar dokokin Kano domin gabatar da kasafin kuɗin 2022. Gwamnan ya isa majalisar tare da rakiyar...
Hukumar yaƙi da sha da fataucin miyagun ƙwayoyi NDLEA za ta kafa cibiyoyin gyaran hali da tarbiyya guda shida a shiyyoyin siyasa na ƙasar nan. Shugaban...
Shugaban ƙasa Muhammadu ya isa birnin Makka na ƙasar Saudiyya domin gudanar da ibadar Umrah. Shugaban na tare da tawagar sa, sun sauka a filin jirgin...
Ƙungiyar tarayyar Afirka ta dakatar da ƙasar Sudan daga cikinta har sai an dawo da mulkin farar hula a ƙasar. Ƙungiyar ta ce juyin mulkin da...