Gwamnatin tarayya ta ce za ta ci gaba da bada tallafin man fetur a cikin watanni shida na farkon shekarar 2022. Ministar kuɗi kasafi da tsare-tsare...
Gwamnatin jihar Kano ta ce tana dab da buɗe makarantar ƙwararru masu jinyar ido a jihar. Kwamishin lafiya na jihar Dakta Aminu Ibrahim tsanyawa ne ya...
Gwamnatin jihar Kano ta bai wa wani Malami mai lalurar gani takardar ɗauka aiki kai tsaye. Gwamna Dakta Abdullahi Umar Ganduje ne ya bai wa ma’aikatar...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari zai ƙaddamar da tsarin gwajin kudin intanet a ranar Litinin. Babban Bankin ƙasa CBN ne ya bayyana hakan a jawabin da daraktan...
Wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sun kai hari gidan gyaran hali na Abolongo da ke garin Oyo. Ƴan bindigar sun...
Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen ƙasa ta ƙasar nan ta sanar da sake dawo da zirga-zirgar jiragen daga Abuja zuwa Kaduna. Wannan na zuwa ne awanni...
Tsohon gwamnan jihar Kano Injiniya Rabi’u Musa Kwankwaso ya ƙaddamar da gidan gyaran hali a Jido da ke ƙaramar hukumar dawakin kudu a kano. Injiniya Rabi’u...
Ƙungiyar likitoci ta ƙasa NMA ta ce, za ta shiga yankunan karkara don kula da lafiyar al’ummar da ke rayuwa a cikin su. Shugaban ƙungiyar a...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce ta fara gudanar da aikin rigakafin cutar kwalara a kananan hukumomi uku na jihar. Babban sakataren hukumar bunkasa kiwon lafiya matakin...
Toshon mataimakin shugaban ƙasar nan Atiku Abubakar ya ce, Najeriya na buƙatar shugabanci da zai farfaɗo da tattalin arizkin ƙasa da ci gaban ta. Atiku Abubakar...