Gwamnatin tarayya ta ce ƙarƙashin shirin APPEAL ta ware Naira biliyan 600 a matsayin rance don tallafawa manoma kimanin miliyan 2 da dubu ɗari 4 a...
Mashiryin fina-finai a masana’antar Kannywood Abubakar Bashir Mai Shadda ya bayyana cewa ya daina sanyan sabbin jarumai a cikin fina-finansa. Abubakar Bashir Mai Shadda ya shaida...
Ɗalibar jami’ar Bayero anan Kano da ƴan bindiga suka sace ta shaƙi iskar ƴanci. Ɗalibar mai suna Sakina Bello tana aji na 3 a jami’ar, ta...
Majalisar dattijai ta ce, za ta amince da kasafin ƙudin 2022 kafin ƙarshen shekarar 2021. Shugaban majalisar Sanata Ahmad Lawan ne ya bayyana hakan a jawabin...
Gwamantin jihar Kano, ta yiwa ma’aikata sama da 187 ƙarin girma tare da sauke 18 daga cikin su. Shugaban ma’aikata na jihar Kano Injiniya Bello Muhammad...
Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo zai halarci wani taro a London. Wannan na cikin sanarwar da Laolu Akande babban mataimaki na musamman ga Farfesa Yemi...
Gwamnatin tarayya ta yabawa ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa NARD bisa janye yajin aikin sama da watanni biyu da suka yi. Ministan ƙwadago da...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya yi kira ga hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano SEMA da ta mayar da hankali wajen...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya dawo gida Najeriya bayan halartar bikin rantsar da Firaministan kasar Ethiopia. Shugaba Buhari ya dawo a ranar Talata inda ya sauka...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, a ranar Litinin zai tashi zuwa birnin Addis Ababa don halartar bikin rantsar da Firaministan Habasha Abiy Ahmed. Wannan na cikin wata...