Ministan kula da harkokin noma, Muhammad Sabo Nanono ya bukaci malaman gona da su kara azma wajen koyar da manoma sabbin dabaru domin bunkasa harkokin noma...
Gwamnan Kano Dr, Abdullahi Umar Ganduje ya shawarci gwamnatin tarrayya da ta hana fulani makiyya na kasashen ketare zuwa Najeriya kasancewar ana samun karuwar rashin tsaro...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta ce ta karbi korafe-korafen aure fiye da kowanne lokaci daga farkon shekarar da muke ciki zuwa yanzu. Babban kwamandan hukumar...
Gwamnan jihar Zamfara Muhammad Matawalle na jihar Zamfara ya ce babu wani zabi da ya ragi illa a yi sulhu tsakanin gwamnati da ‘yan bindiga. Muhammad...
Majalisar zartaswa ta jihar Kano ta amince da kafa kwamiti da zai kawo sabbin tsare-tsare tare da sauya salon wasanni don kawo ci gaba a fannin....
Hukumomin kwallon kafa a kasar Ingla sun bawa shafukan sada zumunta na Twitter da Facebook damar bada kariya ga ‘yan wasan kwallon kafa da wasu ke...
Asusun tallafawa kananan yara na majalisar dinkin duniya wato Unicef ya fara ziyartar makarantun Firamare dake fadin jihar Kano domin duba kayayyakin kariya na Covid 19...
Tsohon kwamishinan ‘yan sanda na jihar Kano Muhammad Wakili ya musanta zargin da ake yadawa cewa ya rasu. CP Muhammad Wakili mai ritaya ya bayyana hakan...
Gawurtaccen dan bindigar nan da ake zargi shi ne ya jagoranci sace daliban makarantar sakandaren Kankara a jihar Katsina ya mika wuya ga jami’an tsaro. Auwalu...
Hukumar shirya jarrabawar shiga manyan makarantun gaba da sakandire ta kasa JAMB ta ankarar da ‘ƴan Najeriya kan wasu masu shirya maguɗi a jarrabawa cibiyoyinta a...