Rundunar sojin Najeriya ta nada birgediya Janaral Mohammed Yerima a matsayin sabon daraktan yada labarunta. Birgediya Janaral Mohammed Yerima, ya maye gurbin Birgediya Janaral Saghir Musa,...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya kaddamar da aza harsashin aikin shinfida layin dogo a Kwarin Tama da ke jihar Katsina a yau Talata. Shugaban kasa Muhammadu...
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta doke Ifeanyi Ubah da ci daya da nema a ci gaba da gasar cin kofin kwararru na shekarar 2020...
Dan wasa Najeriya dake taka leda a kungiyar kwallon kafa ta Villarreal Samuel Chukwueze zai fara daukar matsakaicin horo a ranar bakwai ga watan Maris bayan...
Kwararrun ‘yan wasan kwallon Golf daga kasashe hudu na Afrika zasu fafata a gasar cin kofin gwamnan jihar Bayelsa Douye Diri. Za dai a fara wasan...
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce domin tabbatar da cewa, an yi aikin sabunta rijistar Jamiyyar APC cikin tsari an kafa kwamitoci masu karfi...
Babban bankin kasa CBN ya ce ya dakatar da hulda tsakanin bankuna da cibiyoyin kudi da ke hada-hada ta kafar internet wato Crypto Exchanges ne sakamakon...
Kamfanin mai na kasa NNPC ya ce tsakanin watan Nuwamban shekarar dubu biyu da goma sha tara zuwa Nuwamban shekarar da ta gabata ta 2020 ya...
Kungiyar masu fataucin dabbobi da kayayyakin abinci ta kasa ta bayyana cewa idan har gwmanati za ta samar da wuraren kiwo kamar yadda ta yi ikirari...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Katsina ta kama wani tsohon shugaban riko na karamar hukumar Jibia Haruna Musa Mota da ake zargin yana da alaka da...