Rundunar ‘yan sandan jihar Kano ta tabbatarda yin nasarar kama wasu matasa biyu da ake zargi da laifin kashe wani dan kugiyar sintiri a gidansa dake...
A ci gaba da gasar cin kofin Unity na shekarar 2020/2021 da ake gudanarwa a nan Kano. Sakamakon wasannin da aka gudanar a ranar Alhamis...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta dakatar da mai tsaron ragar kungiyar kwallon kafa ta Ajax Andre Onana daga buga wasanni tsawon shekara daya...
Majalisar dokoki ta jihar Kano, ta buƙaci masarautar Bichi da ta cigaba da baiwa majalisar haɗin kai wajen samun nasarar gudanar da ayyukan cigaban al’ umma....
Gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje ya ce daga yanzu ya fara daukar mataki kan kalaman batanci ga Annabi da Abduljabbar Nasiru Kabara ya yi, tare...
Mai horas da masu tsaron ragar Super Eagles Alloy Agu ya tabbatar da cewa hukumar kwallon kafa ta Najeriya ta fara biyanshi wasu daga cikin kudaden...
Jam’iyyar APC mai adawa a jihar Zamfara wadda ta daɗe tana fama da rikicin cikin gida, lamarin da ya kai ga rasa kujerar Gwamna a zaben...
Sakamakon rahotanni da aka samu dangane da kalaman na tunzura Jama’a da ka iya kawo tashin hankali da sheikh Abduljabbar Nasiru Kabara ke yi majalisar zartarwar...
Gwamnatin Tarayya ta amince da samar da jami’o’I masu zaman kansu guda 20 a fadin kasar. Ministan ilimin kasar Mallam Adamu Adamu, ya sanar da haka...
Gwamnatin jihar Kano ta bukaci duk masu cibiyoyin kiwon lafiya na zaman kansu, da su bi umarnin da kwamitin kar ta kwana kan yaki da cutar...