Gwamnatin Jihar Kano ta baiwa shugabannin tashar mota ta Rijiyar Zaki wa’adin mako guda da su tabbatar da tsaftace ciki da wajenta, ko kuma ta dauki...
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta ce mace-mace aure da sauran matsalolin auren na daga cikin manyan kalubalan da suke fuskanta a cikin aikinsu. Mukaddashiyar Kwamnandan...
Gwamnatin tarayya ta bukaci manoman shinkafar da suka amfana da tallafin kayan noman da ta raba da su yi amfani da shi ta hanyar da ta...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya ba da tabbacin cewa rigakafin cutar Covid-19 din da Najeriya zata sayo bata da wata illa ga lafiyar al’umma. A don...
A sakamakon wasannin da aka fafata a ranar Alhamis na gasar cin kofin Unity a nan jihar Kano. Kungiyar kwallon kafa ta Kano Rovers ta lallasa...
Masana kiwon lafiya sun gargadi hukumar kwallon kafa ta Najeriya kan batun gudanar da gasar bikin kakar wasanni ta shekarar 2020 yayin da ya rage saura...
Mai martaba sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero ya ce, iyaye sai sun ƙara kula da ilimin Islamiyyar ƴaƴan su wajen biyan kuɗin makaranta domin su...
Wata sabuwar cuta ta bulla a jihar Sokoto ya yin da ta yi sanadiyar mutuwar mutane 4 aka kuma kwantar da dama a asibiti. Gwamnan jihar...
A daidai lokacin da gwamnatin jihar Kano ke shirin kaddamar da dakarun da za su rinka sanya ido kan kiyaye dokokin kare yaduwar cutar Corona, masana...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya mika sunan Mr Aghughu Adolphus ga majalisar dattijai domin tantance shi a matsayin babban mai binciken kudi na tarayya. Muhammadu Buhari...