Hukumar Kula da Zirga zirgarni Ababen Hawa ta jiha KAROTA ta karyata jita-jitar da wasu jama’a ke yadawa na Hukumar ta hana hada-hadar kasuwanci a kasuwar...
Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara bin sawun takardar da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa wata kotu ta rufe Asusun Gwamnatin Kano. Komishinan...
A yau ne Gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani ya karbi bakuncin tawagar mataimakin Shugaban kasar nan Santa Kashim Shattima. Tawagar ta kai wannan ziyarar nan...
Tawagar rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kai ziyarar ta’aziyya ga iyaye da kuma ‘yan uwan marigayi Salisu Rabiu da akafi sani da Salisu Player dake...
Jam’iyyar adawa ta NNPP a Najeriya ta ce hana ta ko kwace mata zaben da ta ci a jihar Kano, zai iya janyo tashin hankalin da...
Rundunar yan sandan jahar Kaduna ta cafke wani jami’inta da ake zargi da harbin wasu fasinjoji ,mace da namiji a cikin Baburin Adaidaita sahu ( Keke...
Jami’an Kwastam sun kama albarusai 975 da aka boye cikin buhanan shinkafa da aka yi fasa-kwauri zuwa Najeriya daga kasar waje. Jami’an da ke aiki a...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja a yau Alhamis ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya. Idan za a iya tunawa dai...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja a yau Alhamis ta tabbatar da zaben gwamnan jihar Gombe, Inuwa Yahaya. Idan za a iya tunawa dai...
Kotun ɗaukaka ƙara da ke zamanta a Abuja ta tabbatar da nasarar zaɓen gwamna Abdullahi Sule na jihar Nasarawa. A hukuncin da kotun ta yanke...