Mai baiwa shugaban ƙasa shawara kan manyan ayyuka na musamman ya ƙaddamar da takarar Gwamnan jihar Jigawa a shekarar 2023 a ƙarƙashin jam’iyar APC. Injiniya Ahmad...
Haryanzu ana ci gaba da jimamin rasuwar baturan ‘yan sanda na karamar hukumar Rano Abdulƙadir Abubakar Rano da wasu yan bindiga suka kashe a ranar talatar...
Marigayin DSP Abdulƙadir Abubakar Rano ɗan asalin ƙaramar hukumar Rano ne kuma an haife shi a garin na Rano da ke kano, kuma shi ne DPO...