Freedom Radio Nigeria
Rahotonni daga jihar Zamfara na cewa, wasu ƴan bindiga sun hallaka mutane 10 a wani harin ramuwar gayya. Kwamishinar tsaro na jihar Zamfara Abubakar Dauran shi...