

Gwamnatin jihar Sokoto ta sanya dokar takaita zirga-zirga daga karfe 8 na dare zuwa karfe 6 na safe. Gwamnan jihar Alhaji Aminu Waziri Tambuwal ne ya...
Da yammacin ranar lahadin nanne hukumomi a jihar Jigawa suka tabbatar da mutuwar mutum na biyu mai dauke da cutar Coronavirus. Mai rasuwar dai wata matace...
Gwamnatin jihar Adamawa ta sassauta dokar kulle da zaman gida a jihar bayan shafe tsawon makon guda cikin halin zaman gida. Cikin wani jawabi da Gwamnan...
Gidauniyar Aliko Dangote ta damkawa gwamnatin Kano cibiyar gwajin cutar Corona ta tafi da gidanka da ta samar a asibitin Muhammadu Buhari dake Giginyu. Cibiyar gwajin...
Gwamnatin jihar Kano ta ce zata rika bude gari a lokacin nan na zaman gida a duk ranar litinin da alhamis daga karfe goma na safe...
Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un Allah ya yiwa maimartaba Sarkin Rano Alhaji Tafida Abubakar Ila rasuwa yanzu-yanzu a asibitin Nassarawa dake nan Kano. Dan majalisar tarayya mai...
Gwammatin jihar Kano ta ce zata yi amfani da wasu wurare anan Kano don mayar dasu cibiyoyin killace masu fama da cutar Corona. Mataimakin Gwamnan Kano...
Gwamnatin Jihar Jigawa ta dage dokar zaman gida a karamar hukumar Kazaure. Kwamin shinan lafiya kuma Shugaban kwamatin yaki da cutar Covid-19 na jihar Jigawa Dr....
Kungiyar hadin kai da kare al’umma wato Partners for Community Safety, ta yi kira ga gwamnatin tarayya da kwamitin karta kwana na yaki da cutar Corona...
Gwamnatin jihar Kano ta ce yanzu haka adadin wadanda suka kamu da cutar Covid-19 ya kai 219 a jihar. Ma’aikatar lafiya ta jihar Kano ta wallafa...