Kotu ta ware ranar 5 ga Yuli a matsayin ranar yanke hukuncin karar gwamnan Jihar Osun

Kotu ta ware ranar 5 ga Yuli a matsayin ranar yanke hukuncin karar gwamnan Jihar Osun

Kotun koli ta ware ranar biyar ga watan gobe na Yuli a matsayin ranar da zata yanke hukunci kan karar da dan takardar gwamnan jihar Osun na jam’iyyar PDP wato Ademola Adeleke ya daukaka gaban ta. Mista Adeleke ya shigar da kara gaban kotun kolin ne yana mai kalubalantar hukuncin da kotun daukaka kara ta yanke a ranar tara ga watan Mayun da ya gabata, na tabbatar da Adegboyega Oyetola a matsayin wanda ya lashe…

Read More

Borno:kimanin mutane 30 ne suka mutu a wani hari da aka kai yankin Konduga

Borno:kimanin mutane 30 ne suka mutu a wani hari da aka kai yankin Konduga

Wasu hare-haren Bam wanda ake zargin ‘yan kungiyar Boko Haram ne suka kai su, sun yi sanadiyyar mutuwar mutane 30 a yankin Konduga da ke jihar Borno. Shugaban sashen gudanar da ayyuka na hukumar bada agajin gaggawa na jihar Usman Kacalla ne ya bayyana hakan a yau Litinin, inda ya ce a Yanzu haka yawan wadanda suka rasa ransu sakamakon harin ya kai 30. Ya kuma kara da cewa kimanin mutane 40 ne kuma suka…

Read More

UNICEF:Kimanin dalibai miliyan 8 ne basa zuwa makaranta a jihohin Najeriya 10

UNICEF:Kimanin dalibai miliyan 8 ne basa zuwa makaranta a jihohin Najeriya 10

Asusun kula da kananan yara na majalisar dinkin duniya yace jihohi 10 ciki har da babban birnin tarayya Abuja na da kananan yara miliyan 8 da basa zuwa makaranta. Jihohin sun hadar da Bauchi da Niger, Katsina da Kano, Sokoto Zamfara Kebbi Gombe Adamawa da kuma jihar Taraba. A wata sanarwa da asusun ya fitar a jiya Lahadi a yayin bikin ranar yaran nahiyar Africa wakilin asusun a nan Najeriya Peter Hawkings ya ce akwai…

Read More

Gwamnatin Lagos na aiki da mai rikon babban jojin kasa wajen inganta doka

Gwamnatin Lagos na aiki da mai rikon babban jojin kasa wajen inganta doka

Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu ya ce gwmnatin sa na aiki tare da mai rikon babban jojin jihar don kasa kotu na mussaman da za’a dinga gurfanar da masu take dokokin toki. Babajide Sanwo-Olu ya ce duk wanda aka kama da laifin za’a hukunta shi dai-dai da lafin da ya akiata. Gwamnan na Lagos ya bayyana hakan ne a yayin addu’o’I na mussaman da kungiyar Kiristoci ta kasa CAN reshen jihar wanda aka yi a…

Read More

Ankashe mutane Talatin da biyar a Zamfara

Ankashe mutane Talatin da biyar a Zamfara

Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne, sun kashe mutane talatin da biyar a jihar Zamfara. Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun kai harin ne a wasu kauyuka uku da ke yankin karamar Hukumar Shinkafi. Wasu mazauna kauyukan sun shaidawa manema labarai cewa, ‘yan bindigar sun iso garuruwan nasu ne akan akan Babura idan suka bude wuta kan mai uwa da wabi ga wasu manoma a kauyen Kwallido da Tungar Kahau da kuma Gidan Wawa….

Read More

An soki Jami’an tsaro da Hukumar zabe kan zaben Jihar kano EU

An soki Jami’an tsaro da Hukumar zabe kan zaben Jihar kano EU

Kungiyar tarayyar Turai EU ta soki jami’an tsaro da Hukumar zabe ta Najeriya INEC game da rawar da suka taka yayin zaben gwamnan karo na biyu da aka gudanar a nan jihar Kano. A yayin gabatar da rahoto kan zabuka Najeriya da suka gudana a farkon wannan shekara, kungiyar ta EU ta ce, kodayake Najeriya an samu ci gaba wajen gudanar da zabuka  fiye da zabukan da suka gabata, amma akwai wasu bangarori da ya…

Read More

EU tace bata da masaniya kan cewa INEC nada rumbun adana bayanai

EU tace bata da masaniya kan cewa INEC nada rumbun adana bayanai

Wakilan Kungiyar tarayyar Turai da su ka sanya idanu kan yadda zaben Najeriya ya gudana sun ce basu da wata masaniya game da mallakar rumbun adana bayanai na Hukumar zabe ta Najiya INEC. Rahoton kungiyar ta EU ya yi kafar Ungulu da ikirarin da jam’iyyar PDP da dan takarar ta Atiku Abubakar su ka yi na cewa Hukumar zabe ta Najeriya INEC tana da rumbun adana bayanai. Hakan na cikin wani rahoto da wakilan kungiyar…

Read More

Dorayi-Giza:Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wasu iyalai su uku

Dorayi-Giza:Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wasu iyalai su uku

Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wasu iyalan gida su  uku a yankin  Dorayi-Giza a cikin karamar hukumar Kumbotso da daren jiya Laraba. Wutar dai ta tashi ne da misalin karfe 11 na dare amma kuma kafin a shawo kanta sai tayi sanadiyar mutuwar mutanen. Ana dai zargin cewa gobarar ta tashi ne sakamakon wutar lantarki d aka kawo da karfin gaske, daga bisanin kuwa sai suka ji wani kara. Daya  daga cikin  makwabcin sa  da…

Read More

WHO:zata waiwaye cutar dake alaka da tabin hankali

WHO:zata waiwaye cutar dake alaka da tabin hankali

Hukumar lafiya duniya WHO ta ce a wannan shekara za ta dauki gabaran yaki da cututtuka da ke alaka da tabin hankali da jama’a da dama ke fama da shi a wasu kasashen duniya da dama ciki har da Najeriya. Hakan na kunshe ne cikin wani rahoto da Hukumar ta wallafa a jiya Laraba wanda ta bayyana kasashen da za ta gudanar da ayyukan da suka hada da: Najeriya da Bangladesh da Iraki da Jordan…

Read More

Katsina:wani jirgin shalkwabta rundanar sojin kasar nan yayi hadari

Katsina:wani jirgin shalkwabta rundanar sojin kasar nan yayi hadari

Wani jirgin shalkwabta mallakin rundunar sojojin sama na kasar nan yayi hadari lokacin da ya ke kokarin sauka bayan dawowa daga samame da ya kai ga ‘yan bindiga a jihar Katsina. Daraktan yada labarai na rundunar sojin sama na kasar nan Air Commodore Ibikunle Daramola ne ya bayyana haka ga manema labarai jiya a Abuja. A cewar sa jirgion yayi hadari ne da misalin karfe uku da rabi a filin jirgin sama na katsina a…

Read More
1 2 3 289
Share
Share