Ansace gangar mai miliyan 22 a jihar Edo

Gwamnan jihar Edo Godwin Obaseki, ya ce, cikin watanni shidan farko na wannan shekara, barayin ‘Mai’ sun sace gangar mai miliyan ashirin da biyu. Gwamna Obaseki ya kuma yi kira ga …

Rundunar ‘yan sanda zata aika jirage yankunan da ake rikici

Sufeto Janar na ‘yan sandan Nageriya Muhammad Adamu, ya ba da umarnin turawa da jirage masu saukar ungulu na rundunar a sassan kasar baki daya domin dakile matsalolin tsaro. Rahotanni sun …

Jam’iyar APC ta kammala gabatar da shedunta kan zabe gwamna na jihar Kano

Jam’iyyar APC da gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje, sun kammala gabatar da shaidun su gaban kotun sauraran korafin zaben gwamnan jihar ta Kano a yau Juma’a. Yayin zaman kotun …

Ofishin jakadancin Najeriya da ke kasar Jamus ya bukaci bayanai kan harin da aka kaiwa Ike Ekweremadu

Ofishin jakadancin Najeriya da ke kasar Jamus ya bukaci hukumomi a kasar Jamus din, da su fito da bayanan wadanda aka kama da hannu wajen cin zarafin sanata Ike Ekweremadu a …

Rufe wajan hakar ma’adanai a jihar Kebbi zai taimaka wajan rashin tsaro

Kimanin masu hakar ma’adanai 156’000 ne suka rasa aikin yinsu a jihar Kebbi sakamakon rufe wuraren da Hukumar ‘yan sanda tayi watanni uku da suka huce. Rahotanni na nuna cewar rufe …

Hukumar dake karba korafe korafe ta kano zata hada kai da jagororin addinai

Hukumar karbar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa ta Jihar Kano ta lashi takobin hada kai da jagororin addinai don samar d wani dadalin wayar da kan al’umma wajen …

Gwamnatin jihar Bauchi ta bankado ma’aikatan bogi

Gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi ya ce binciken da aka gudanar a ma’ikatu da hukumomin gwamnati ya tabbatar da samu ma’akatan bogi  a ma’aikatun da hukumomin gwamnatin jihar ta Bauchi. …

PDP ta bukaci a sauke hafsodhin tsaron Najeriya bisa gazawar su

Jam’iyyar PDP ta bukaci shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya sallami manyan hafsoshin tsaron kasar nan sakamakon gazawar su wajen kare rayuka da dukiyoyin al’umma. A cewar jam’iyyar dabara ta kare …

Hukumar Kwastam tayi karin girma ga jami’anta

Hukumar yaki da fasakwauri ta kasa kwastam ta yi karin girma ga wasu jami’nta guda dubu daya da dari tara da ashirin da hudu. Mai magana da yawun hukumar Joseph Attah …

An sake nada Abba Kyari matsayin shugaban ma’akatan fadar gwamnati

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake nada Abba Kyari a matsayin shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa. Haka zalika Muhammadu Buhari ya kuma amincewa Boss Mustapha, ya ci gaba da kasancewa a …

Share
Share
Language »