Author: Basheer Sharfadi

INTRODUCING KDC FOUNDATION’S “HANNU DA YAWA” RADIO PROGRAM SERIES ON FREEDOM RADIO 99.5FM, SPONSORED BY U.S EMBASSY

INTRODUCING KDC FOUNDATION’S “HANNU DA YAWA” RADIO PROGRAM SERIES ON FREEDOM RADIO 99.5FM, SPONSORED BY U.S EMBASSY Hannu da yawa Radio Program will start airing on 24th July 2019 and every Wednesday at 8pm on Freedom Radio 99.5FM. We have named the program “Hannu da yawa…… Maganin Kazamar miya.” A famous Hausa Proverb which connotes […]

Kishiya da rashin kudi ne za su hana ni auren Yawale -Rayya

Kishiya da rashin kudi ne za su hanani auren Yawale -Rayya Jarumar wasan kwaikwayon nan Surayya Aminu wadda akafi sani da Rayya a shirin film dinnan na Kwana Casa’in ta bayyana cewa ita fa a zahiri ba zata iya auren abokin wasanta Yawale ba, domin kuwa Yawalen yana da mata, ita kuma bata son kishiya, […]

Don biyan bukatar aljihu kawai ake film a yanzu –Bosho

Don biyan bukatar aljihu kawai ake film a yanzu –Bosho A wata tattaunawa da fitaccen jarumin barkwancinnan Sulaiman Hamma wanda akafi sani da Bosho yayi da Freedom Radio ya bayyana cewa “banbancin dake tsakanin fina-finan da, dana yanzu shine a da ana yin film ne don kishi da cigaban yarenmu na Hausa, amman yanzu ana […]

Na taba yin soyayya da Maryam Yahaya a baya –Mai Shadda

Na taba yin soyayya da Maryam Yahaya a baya –Mai Shadda Fitaccen mai shirya wasan kwaikwayon nan Abubakar Bashir Mai Shadda ya bayyana cewa sun taba yin soyayya da jarumar wasan kwaikwayonnan Maryam Yahaya Mai Shadda ya bayyana hakanne a yayin wata ganawarsa da Freedom Radio sai dai yace a yanzu babu soyayya a tsakaninsu […]

Idan Rayya zata amince zan iya aurarta a zahiri -Yawale

Idan Rayya zata amince zan iya aurarta a zahiri -Yawale Jarumin wasan kwaikwayonnan da tauraruwarsa ta haska a film din nan na Kwana Casa’in Auwal Ishaq wanda aka fi sani da yawale, ya bayyana cewa babu soyayya a tsakaninsa da daya jarumar Film din wato rayya sai dai kawai akwai mutunta juna a tsakaninsu. Yawale […]

Rashin miji ne ya hanani yin aure

Rashin miji ne ya hanani yin aure –Maryam Yahaya

Rashin miji ne ya hanani yin aure –Maryam Yahaya A wata hira da Freedom Radio tayi da jaruma Maryam Yahaya ta bayyana dalilin da ya hanata yin aure inda tace “da aure da mutuwa duk lokacine, idan lokacina yayi ai zan daga, babu mijinne, ku fito ku aureni, rashin miji ne ya hanani yin aure, […]