Author archives: Baraka Bashir

Rundunar Yan sanda ta damke wata mace da ake zargin ta sa wa mijinta shinkafar bera a abinci

Rundunar yan sandan jihar Kano ta damke wata mata mai shekaru goma sha biyar mai suna Hasana Lawan dake kauyen Bechi a karamar hukumar Kumbotso bisa zargin sanyawa mijinta shinkafar bera a cikin abinci.   Jami’in hulda da jama’a na rundunar yan sandan DSP Abdullahi Haruna ne ya tabbatar da kama matar cikin wata sanarwa…

Read more

Opinion Polls

Listen – iOS

Tune In

Share
Share
  • Hukumar kiyaye hadurra a Najeriya ta kama motocin sata 70 a wasu jihohin kasar
  • zamu sake nazartar sayar da kadarorin da suka shafi bangaren lantarki-Shugaba Buhari
  • kasar Isra’ila zata fice daga hukumar UNESCO