Author: Baraka Bashir

NAHCON: ta yi jigilar maniyatan aikin hajji dubu sittin da biyar a bana

Kimanin ‘yan Najeriya maniyata aikin hajjin bana dubu sittin dabiyar ne hukumar aikin hajji ta kasa NAHCON tayi jigilar su zuwa kasar mai tsariki.   Wani babban jami’I a hukumar ta NAHCON Dr, Aliyu Tanko ne ya shedawa manema labarai a birnin Makkah cewa tuni hukumar ta kammala shirye-shirye don saukakawa maniyata aikin hajji don […]